Luk 13:1 HAU

1 Nan take waɗansu da suke a wurin suka ba shi labarin Galilawan da Bilatus ya sa aka kashe, har jininsu ya gauraya da na yankan da suka yi na hadaya.

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:1 a cikin mahallin