12 Da Yesu ya gan ta, sai ya kira ta ya ce mata, “Uwargida, an raba ki da rashin lafiyarki!”
Karanta cikakken babi Luk 13
gani Luk 13:12 a cikin mahallin