Luk 13:33 HAU

33 Duk da haka, lalle ne in ci gaba da tafiyata yau da gobe, da kuma jibi, don kuwa bai dace a kashe annabi ba, in ba a Urushalima ba.’

Karanta cikakken babi Luk 13

gani Luk 13:33 a cikin mahallin