Luk 14:18 HAU

18 Sai dukansu baki ɗaya suka fara kawo hanzari. Na farko ya ce masa, ‘Na sayi gona, lalle ne in je in gano ta. Ina roƙonka ka ɗauke mini,’

Karanta cikakken babi Luk 14

gani Luk 14:18 a cikin mahallin