Luk 14:26 HAU

26 “Duk mai zuwa wurina, in bai fi ƙaunata da ubansa, da uwa tasa, da mata tasa, da 'ya'yansa, da 'yan'uwansa mata da maza, har ma ransa ba, ba zai iya zama almajirina ba.

Karanta cikakken babi Luk 14

gani Luk 14:26 a cikin mahallin