Luk 14:35 HAU

35 Ba shi da wani amfani a gona, ko a taki, sai dai a zubar kawai. Duk mai kunnen ji, ya ji.”

Karanta cikakken babi Luk 14

gani Luk 14:35 a cikin mahallin