Luk 15:13 HAU

13 Bayan 'yan kwanaki kaɗan sai ƙaramin ya tattara duk mallakarsa, ya kama hanya zuwa ƙasa mai nisa. A can ya fallasar da kayansa a wajen masha'a.

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:13 a cikin mahallin