Luk 15:6 HAU

6 In ya dawo gida, sai ya tara abokansa da maƙwabta ya ce musu, ‘Ku taya ni farin ciki, don na samo tunkiyata da ta ɓata.’

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:6 a cikin mahallin