Luk 15:8 HAU

8 “Ko kuwa wace mace ce, in tana da kuɗi azurfa guda goma, in ta yar da ɗaya, ba sai ta kunna fitila ta share gidan, ta yi ta nacin nemansa, har ta same shi ba?

Karanta cikakken babi Luk 15

gani Luk 15:8 a cikin mahallin