Luk 16:3 HAU

3 Sai wakilin ya ce a ransa, ‘Ƙaƙa zan yi, da yake maigida zai karɓe wakilci daga hannuna? Ga shi, ba ni da ƙarfin noma, in yi roƙo kuwa, ina jin kunya.

Karanta cikakken babi Luk 16

gani Luk 16:3 a cikin mahallin