Luk 17:24 HAU

24 Kamar yadda walƙiya take wulgawa walai, daga wannan bangon duniya zuwa wancan, haka ma, Ɗan Mutum zai zama a ranar bayyanarsa.

Karanta cikakken babi Luk 17

gani Luk 17:24 a cikin mahallin