Luk 17:27 HAU

27 Ana ci, ana sha, ana aure, ana aurarwa, har ya zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi, Ruwan Tsufana kuma ya zo, ya hallaka su duka.

Karanta cikakken babi Luk 17

gani Luk 17:27 a cikin mahallin