Luk 17:31 HAU

31 A ran nan fa wanda yake kan soro, kayansa kuma na cikin gida, kada ya sauko garin ɗaukarsu. Haka kuma wanda yake gona, kada ya juyo.

Karanta cikakken babi Luk 17

gani Luk 17:31 a cikin mahallin