Luk 17:6 HAU

6 Ubangiji kuwa ya ce, “Da kuna da bangaskiya, ko da misalin ƙwayar mastad, da za ku ce wa wannan durumi, ‘Ka ciru, ka dasu cikin teku,’ sai kuwa ya bi umarninku.”

Karanta cikakken babi Luk 17

gani Luk 17:6 a cikin mahallin