Luk 18:13 HAU

13 Mai karɓar haraji kuwa yana tsaye daga can nesa, bai yarda ya ɗaga kai sama ba, sai dai yana bugun ƙirjinsa, yana cewa, ‘Ya Allah, ka yi mini jinƙai, ni mai zunubi!’

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:13 a cikin mahallin