Luk 18:16 HAU

16 Amma Yesu ya kira 'yan yara wurinsa ya ce, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne.

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:16 a cikin mahallin