24 Yesu kuwa da ya gan shi haka, ya ce, “Kai! Da ƙyar kamar me masu dukiya su shiga Mulkin Allah!
Karanta cikakken babi Luk 18
gani Luk 18:24 a cikin mahallin