Luk 18:34 HAU

34 Amma ko ɗaya ba su fahimci waɗannan abubuwa ba, domin zancen nan a ɓoye yake daga gare su, ba su ma gane abin da aka faɗa ba.

Karanta cikakken babi Luk 18

gani Luk 18:34 a cikin mahallin