Luk 19:11 HAU

11 Da suka ji abubuwan nan, Yesu ya ci gaba da gaya musu wani misali, gama yana kusa da Urushalima, suna kuma tsammani Mulkin Allah zai bayyana nan da nan.

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:11 a cikin mahallin