Luk 19:17 HAU

17 Sai shi kuma ya ce masa, ‘Madalla, bawan kirki! Tun da ka yi gaskiya a kan ƙaramin abu, to, na ba ka mulkin gari goma.’

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:17 a cikin mahallin