Luk 19:24 HAU

24 Sai ya ce wa na tsaitsaye a wurin, ‘Ku karɓe fam ɗin daga gunsa, ku bai wa mai goman nan.’

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:24 a cikin mahallin