Luk 19:30 HAU

30 ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen can da yake gabanku. Da shigarku za ku ga wani aholaki a ɗaure, wanda ba a taɓa hawa ba. Ku kwanto shi.

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:30 a cikin mahallin