Luk 19:37 HAU

37 Da ya zo gab da gangaren Dutsen Zaitun, sai duk taron almajiran suka ɗauki murna, suna yabon Allah da murya mai ƙarfi saboda duk mu'ujizan da suka gani.

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:37 a cikin mahallin