Luk 19:39 HAU

39 Sai waɗansu Farisiyawa a cikin taron suka ce masa, “Malam, ka kwaɓi almajiranka mana!”

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:39 a cikin mahallin