Luk 19:44 HAU

44 su fyaɗa ku a ƙasa, ku mutanen birni duka, ba kuma za su bar wani dutse a kan ɗan'uwansa ba a birninku, don ba ku fahimci lokacin da ake sauko muku da alheri ba.”

Karanta cikakken babi Luk 19

gani Luk 19:44 a cikin mahallin