Luk 2:39 HAU

39 Bayan sun ƙare kome da kome bisa ga Shari'ar Ubangiji, sai suka koma ƙasar Galili suka tafi garinsu Nazarat.

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:39 a cikin mahallin