Luk 2:4 HAU

4 Yusufu shi ma ya tashi daga birnin Nazarat, a ƙasar Galili, ya tafi ƙasar Yahudiya, ya je birnin Dawuda, da ake kira Baitalami (domin shi daga gidan Dawuda ne, na cikin zuriyarsa),

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:4 a cikin mahallin