Luk 2:7 HAU

7 Sai ta haifi ɗanta na fari, ta rufi shi da zanen goyo, ta kuma kwantar da shi a wani komi dabbobi, don ba su sami ɗaki a masaukin ba.

Karanta cikakken babi Luk 2

gani Luk 2:7 a cikin mahallin