Luk 20:9 HAU

9 Sai ya shiga ba jama'a misalin nan, ya ce, “Wani mutum ne ya yi garkar inabi, ya ba waɗansu manoma ijararta, ya kuma tafi wata ƙasa, ya daɗe.

Karanta cikakken babi Luk 20

gani Luk 20:9 a cikin mahallin