Luk 21:23 HAU

23 Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokaci! Don matsanancin ƙunci zai saukar wa ƙasar, da kuma fushin Allah ga jama'an nan.

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:23 a cikin mahallin