Luk 21:28 HAU

28 Sa'ad da waɗannan al'amura suka fara aukuwa, sai ku ɗaga kai ku dubi sama, domin fansarku ta yi kusa.”

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:28 a cikin mahallin