Luk 21:34 HAU

34 “Ku kula da kanku fa, kada zuciyarku ta zarme da yawan shaye-shaye da buguwa, da kuma taraddadin wannan duniya, har ba labari ranan nan ta mamaye ku kamar tarko.

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:34 a cikin mahallin