Luk 21:8 HAU

8 Sai ya ce, “Ku kula fa kada a ɓad da ku. Don mutane da yawa za su zo da sunana, suna cewa su ne ni, suna kuma cewa, ‘Lokaci ya yi kusa.’ To, kada ku bi su.

Karanta cikakken babi Luk 21

gani Luk 21:8 a cikin mahallin