Luk 22:20 HAU

20 Haka kuma, bayan jibi, ya ɗauki ƙoƙon, ya ce, “Ƙoƙon nan sabon alkawari ne, da aka tabbatar da jinina da za a bayar dominku.

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:20 a cikin mahallin