Luk 22:36 HAU

36 Ya ce musu, “Amma a yanzu duk mai jakar kuɗi yă ɗauka, haka kuma mai burgami. Wanda kuwa ba shi da takobi, ya sayar da mayafinsa ya saya.

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:36 a cikin mahallin