Luk 22:47 HAU

47 Kafin ya rufe baki, sai ga taron jama'a suka zo, mutumin da ake kira Yahuza, ɗaya daga cikin sha biyun nan, yake musu jagaba. Sai ya matso kusa da Yesu, don ya sumbace shi.

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:47 a cikin mahallin