Luk 22:54 HAU

54 Sai suka kama shi, suka tafi da shi, suka kai shi cikin gidan babban firist. Bitrus kuwa yana biye daga nesa nesa.

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:54 a cikin mahallin