Luk 22:66 HAU

66 Da gari ya waye sai majalisar shugabannin jama'a ta haɗu, da manyan firistoci da kuma malaman Attaura. Suka kai shi ɗakin majalisarsu suka ce,

Karanta cikakken babi Luk 22

gani Luk 22:66 a cikin mahallin