Luk 23:14 HAU

14 ya ce masu, “Kun kawo mini mutumin nan a kan, wai yana ɓad da jama'a, na kuwa tuhunce shi a gabanku, amma ban same shi da wani laifi a ƙararrakinsa da kuka kawo ba.

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:14 a cikin mahallin