Luk 23:26 HAU

26 Suna tafiya da Yesu yake nan, sai suka cafke wani, mai suna Saminu Bakurane, yana zuwa daga ƙauye, suka ɗora masa gicciye, yă ɗauka ya bi Yesu.

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:26 a cikin mahallin