Luk 23:34 HAU

34 Sai Yesu ya ce, “Ya Uba, ka yi musu gafara, don ba su san abin da suke yi ba.” Suka rarraba tufafinsa, suna kuri'a a kansu.

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:34 a cikin mahallin