Luk 23:5 HAU

5 Sai suka fara matsa masa lamba, suna cewa, “Yana ta da hankalin jama'a, yana koyarwa a dukan ƙasar Yahudiya, tun daga ƙasar Galili har zuwa nan.”

Karanta cikakken babi Luk 23

gani Luk 23:5 a cikin mahallin