Luk 24:30 HAU

30 Sa'ad da yake cin abinci tare da su, sai ya ɗauki gurasa, ya yi wa Allah godiya, ya gutsura, ya ba su.

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:30 a cikin mahallin