Luk 24:35 HAU

35 Su kuma suka ba da labarin abin da ya faru a hanya, da kuma yadda suka gane shi a wajen gutsura gurasa.

Karanta cikakken babi Luk 24

gani Luk 24:35 a cikin mahallin