Luk 3:17 HAU

17 Ƙwaryar shiƙarsa tana hannunsa, zai kuwa share masussukarsa sarai sarai, ya taro alkama ya sa a rumbunsa, amma ɓuntun sai ya ƙone shi a wuta marar mutuwa.”

Karanta cikakken babi Luk 3

gani Luk 3:17 a cikin mahallin