Luk 4:18 HAU

18 “Ruhun Ubangiji yana tare da ni,Domin yā shafe ni in yi wa matalauta bishara.Ya aiko ni in yi shelar saki ga ɗaurarru,In kuma buɗe wa makafi ido,In kuma 'yanta waɗanda suke a danne,

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:18 a cikin mahallin