Luk 4:27 HAU

27 A zamanin Annabi Elisha kuma akwai kutare da yawa a Isra'ila, ba kuwa ɗayansu da aka tsarkake sai Na'aman, mutumin Suriya, kaɗai.”

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:27 a cikin mahallin