Luk 4:38 HAU

38 Sai ya tashi daga majami'a, ya shiga gidan Bitrus. Surukar Bitrus kuwa tana fama da mugun zazzaɓi, sai suka roƙe shi saboda ita.

Karanta cikakken babi Luk 4

gani Luk 4:38 a cikin mahallin