Luk 5:24 HAU

24 Amma domin ku sakankance Ɗan Mutum na da ikon gafarta zunubi a duniya”, sai ya ce wa shanyayyen, “Na ce maka, tashi, ka ɗauki shimfiɗarka, ka tafi gida.”

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:24 a cikin mahallin