Luk 5:26 HAU

26 Sai suka yi mamaki matuƙa, su duka, suka yi ta ɗaukaka Allah, tsoro kuma ya kama su, suka ce, “Yau mun ga al'ajabai!”

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:26 a cikin mahallin